Dahlia


  • Dahlia
    Dahlia She blooms in the desert of my heartWhere other girls deserted saboda bassu samun wuriDa ɓacin ran ta gara nayi zaman gidan yariA bankin zuciya ta ita ke zuba min jari She is not a rose ballantana ta cake ka da ƙayaIta ke sa kaya kyau kuma itace adon kwalliyaShe’s a Dahlia sarauniyar fulawowi… Read more: Dahlia

Dahlia
She blooms in the desert of my heart
Where other girls deserted saboda bassu samun wuri
Da ɓacin ran ta gara nayi zaman gidan yari
A bankin zuciya ta ita ke zuba min jari

She is not a rose ballantana ta cake ka da ƙaya
Ita ke sa kaya kyau kuma itace adon kwalliya
She’s a Dahlia sarauniyar fulawowi gangariya
Sautin Muryar ta yafi ruwan zuma daɗi
Ta zamar min drug rashin jin murya ta kan sani jiri
She’s my beautiful addiction
Dying for her love is my dying wish

26th December 2022.


Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started